أشترك معنا وأقرأ الرسائل الجامعية وأصدارات الدار

Salon kwarewa a cikin harshen hausa - Nazari a kan taskar tatsuniyoyin bukar usman (Tambayoyida Amsoshinsu Daga Cikin Littafi Na 1-5)

Be the first to review this product

التوفر: In stock

$6.00

Quick Overview

SADAUKARWA
Mun sadaukar da littafin nan, da alheri, ga dukkan xalibai masu yin nazarin Hausa a Cibiyar Nazari da Bicnike-Bincike a kan Afirka, Sashen Harsunan Afirka, Vangaren Harshen Hausa, Jami’ar Alqahira, Cairo, Egypt, da kuma na Nijeriya, da duk qasashen da ake yin nazarin Hausa. Da fatan Allah zai kai ladar yin amfani da wannan littafi (ta hanyar qwarai), zuwa ga mawallafansa, wato Farfesa Ashraf El-Azzazi da Malam Abdulrahaman Ado da mu’assasinsa, wato Bukar Usman da Malamanmu waxanda suka koya mana ilimi a makarantun Isilamiyya da na boko da Iyayenmu da dukkan Musulmai masu rai da waxanda suka riga mu gidan gaskiya. Allah ya qara wa Annabi Muhammadu da Alayensa da Tabi’ansa da Tabi’ittabi’ansa wasila da karama har zuwa ranar tashin qiyama, amin.
Allah Ya Rufa Mana Asiri Duniya Da Lahira, Amin.

Salon kwarewa a cikin harshen hausa - Nazari a kan taskar tatsuniyoyin bukar usman (Tambayoyida Amsoshinsu Daga Cikin Littafi Na 1-5)

Double click on above image to view full picture

Zoom Out
Zoom In

More Views

  • Salon kwarewa a cikin harshen hausa - Nazari a kan taskar tatsuniyoyin bukar usman (Tambayoyida Amsoshinsu Daga Cikin Littafi Na 1-5)

* Required Fields

$6.00

Details

Sunan Littafi . Haqqin Mallaka...... Sadaukarwa..... Abstract Taqaitaccen Tarihin Mawallafi Na Farko(Farfesa Ashraf El-Azzazi)... Taqaitaccen Tarihin Mawallafi Na Biyu ( Malam Abdulrahaman Ado) Sharhin Mawallafa... Ta’aliqin Shugaban Harsunan Afirka Maqunshiya NAZARI A KAN TASKAR TATSUNIYOYI LITTAFI NA XAYA MARAINIYA (DA WASU LABARAI) Babi Na Xaya: Marainiya. Babi Na Biyu: Wani Sarki Da Matansa Babi Na Uku: Kura Da Zomanya.. Babi Na Huxu: Kurege Da Kura Babi Na Biyar: Budurwa Marar Tabo.. Babi Na Shida: Yarinya Kyakkyawa Da Yayanta. Babi Na Bakwai: Mace Mai Ciki... Babi Na Takwas: Dagaci Da Malaminsa... Babi Na Tara: Budurwa Mai Neman Ganyen Miya.. Babi Na Goma: ‘Yan Mata Masu Kamun Kifi.. NAZARI A KAN TASKAR TATSUNIYOYI LITTAFI NA BIYU: JARUMIN SARKI Babi Na Xaya: Jarumin Sarki Babi Na Biyu: Kurege Da Kura (Na Xaya)... Babi Na Uku: Kurege Da Kura (Na Biyu) Babi Na Huxu: Kishiyoyi Biyu. Babi Na Biyar: Cilikowa Da Kodokodo Babi Na Shida: Wata Mata Mai ‘Ya’ya Biyu Babi Na Bakwai: Qawancen Kyanwa Da Vera. Babi Na Takwas: Gizo Da Matarsa Qoqi.. Babi Na Tara: Zomo Da Damo.. Babi Na Goma: Cin Kasuwar Sama... NAZARI A KAN LITTAFI NA UKU YARIMA DA LABBI Babi Na Xaya: Yarima Da Labbi... Babi Na Biyu: Kura Da Kurege. Babi Na Uku: Gizo Da Sarki. Babi Na Huxu: Kurege Da Wayo.. Babi Na Biyar: Xan’auta Da ‘Yar Gwaggwo Babi Na Shida: Kura Da Kurege (Na Biyu).. Babi Na Bakwai: ‘Yar Sarki Da Ta Saci Xinya. Babi Na Takwas: Rimi Da ‘Yar Amana Babi Na Tara: Gizo Da Damon Sarki Babi Na Goma: Talipaku Da Kurciya NAZARI A KAN LITTAFI NA HUXU TSURONDI Babi Na Xaya: Tsurondi.. Babi Na Biyu: Dodo Da ‘Yar Sarki Babi Na Uku: ‘Ya’yan Sarki Da Qadangare... Babi Na Huxu: Binta ‘Yar Sarki. Babi Na Biyar: Maye Da ‘Ya’yansa... Babi Na Shida: Awa Da Dawi Babi na Bakwai: Wata Mayya Da Xanta Babi Na Takwasa: ‘Yan Bakwai Da Aljana Babi Na Tara: Wata Mata Da ‘Ya’yanta. Babi Na Goma: ‘Yan Goma Sha Xaya... NAZARI A KAN LITTAFI NA BIYAR SANDAR ARZIKI Babi Na Xaya: Sandar Arziki. Babi Na Biyu: Umbagila Da Dodo Babi Na Uku: Makauniya Da Xanta.. Babi Na Huxu: Sarkin Maqera Da Dodo Babi Na Biyar:’Yar Mowa Da ‘Yar Bora Babi Na Shida: Mai Haqan Vera.. Babi Na Bakwai:Wata Mata Da Aljani Babi Na Takwas: Musare Da Hodanego.. Babi Na Tara: Marayu Biyu.

Product Tags

Use spaces to separate tags. Use single quotes (') for phrases.